Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Miji ya kashe matarsa domin tana hana shi raya sunnar aure
Breaking
Miji ya kashe matarsa domin tana hana shi raya sunnar aure
daga  Aminu Ibrahim

Makwabta sun ce John ya dade yana zargin cewa matarsa tana yawon zinace-zinace kuma ba ta bashi hakkinsa na kwanciyar aure wadda hakan ne sabibin yawan rikici tsakaninsu. An gano cewa ma'auratan suna da yara biyu kuma suna zaune n

Manyan masu arziki 10 a Najeriya da kiyasin dukiyarsu (Hotuna)
Breaking
Manyan masu arziki 10 a Najeriya da kiyasin dukiyarsu (Hotuna)
daga  Aminu Ibrahim

Akwai manyan masu arziki a nahiyar Afirka da a kowacce shekara suke shiga jerin masu kudin duniya a mujallar Forbes da sauran mujallu. Najeriya kasa ce mai cike da jama’a masu tarin dukiya. Kasuwanci ne jigon arzikin mafi yawansu.