Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sarki ya yi wa wani basarake dukan tsiya a Osun
Breaking
Sarki ya yi wa wani basarake dukan tsiya a Osun
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Juma’a ne aka zargi mai martaba Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi da dukan wani basarake mai suna Dhikrullah Akinropo wanda shine Agbowu na Ogbaagba a kan matsalar fili. An yi hakan ne a ofishin mataimakin sifeta janar di

Da duminsa: Yan bindiga sun hallaka mutane 33 a Katsina
Breaking
Da duminsa: Yan bindiga sun hallaka mutane 33 a Katsina
daga  Abdul Rahman Rashid

Akalla mutane 33 sun rasa rayukansu yayinda yan bindiga suka kai mumunan hari kauyuka bakwai a jihar Katsina. Majiyoyi sun bayyana cewa yan bindigan sun kaiwa mutanen harin kwantan bauna inda gaba daua suka rasa yadda zasuyi.

Majalisar dattijan kasar Utah za ta halsta auren mace fiye da daya
Breaking
Majalisar dattijan kasar Utah za ta halsta auren mace fiye da daya
daga  Mudathir Ishaq

Majalisar dattijan kasar Utah za ta janye dokar hana karin aure. An tattauna hakan ne tare da amincewa a zauren majalisar dattijan kafin a tura wa zauren majalisar don kara tattauna a kai, jarida Salt Lake City Tribune ta ruwaito.