Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Jikar Dahiru Bauchi 'yar shekara uku ta haddace Qur'ani
Breaking
Jikar Dahiru Bauchi 'yar shekara uku ta haddace Qur'ani
daga  Mudathir Ishaq

Rukayyatu Fatahu Umar ta zamo daya cikin yara Musulmai kanana a duniya da suka haddace Al-Qur'ani mai girma. Jikar babban malami ce, Sheikh Dahiru Usman Bauchi daga diyarsa mai suna Sayyada Maimunatu Sheikh Dahiru Usman.

Hatsarin mota: Mutane 22 sun mutu, 11 sun samu rauni a Katsina
Breaking
Hatsarin mota: Mutane 22 sun mutu, 11 sun samu rauni a Katsina
daga  Mudathir Ishaq

Wani shida, Shafi'u Suleiman, ya ce daga cikin mutanen da suka mutu a cikin motar akwai wata amarya da kawayenta da wasu matan aure da zasu raka ta dakin mijinta bayan kammala shagalin biki. A cewar shaidar, amaryar da daya daga