Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kannywood: A bar yi wa 'yan fim kudin goro - Khadija Yobe
Kannywood: A bar yi wa 'yan fim kudin goro - Khadija Yobe
daga  Aisha Musa

Wata sabuwar yar wasa a masana’antar shirya fina-finan Hausa, Khadija Alhaji Shehu wacce aka fi sani da Khadija Yobe ta yi kira ga mutane da su guji yi wa yan fim kudin goro har su dauka cewar duk halinsu iri guda idan wani ya yi

An kama 'yan fashi da makami 5 a gidan boka
An kama 'yan fashi da makami 5 a gidan boka
daga  Aminu Ibrahim

Mai magana da yawun 'yan sandan, Abimbola Oyeyemi cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata ya ce wadanda ake zargin 'yan fashin sun hada da Tosin Adebanjo, Toheeb Ogundare, Ahmed Oloyede, Emmanuel Ogunshina, da aka fi sani da