A labarin nan, za a ji cewa dalilin tsohuwar Firaminista da aka hambarar da gwamnatin ta, Sheikh Hasina, shugaban kasar Bangladesh ya yi murabus.
A labarin nan, za a ji cewa dalilin tsohuwar Firaminista da aka hambarar da gwamnatin ta, Sheikh Hasina, shugaban kasar Bangladesh ya yi murabus.
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Alkali ta wanke Sanatan PDP Ike Ekweremadu da soso da sabulu kan shari’ar SPIP. Kotu ta gaza samun tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa da laifi.
Kungiyar Gwamnonin APC ta yi kaca-kaca da Adams Oshiomhole inda Darektan ta ya ce APC ba Jam’iyya ba ce a yanzu Injo Kungiyar Gwamnonin APC.
Hukumomin tsaro sun tsaurara matakan tsaro gabanin ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai zuwa garin Ore dake cikin karamar hukumar Odigbo na jahar Ondo a ranar Talata, 25 ga watan Feburairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya shiga taro na musamman tare da sifeta janar na 'yan sanda da shugabannin tsaron kasar nan. An yi taron ne a fadar shugaban kasa a Abuja, babban birnin tarayya.
Majiyarmu ta ruwaito babbar kotun tarayya dake zamanta a garin Yola na jahar Adamawa ne ta yanke musu wannan hukunci bayan hukumar yaki da rashawa da makamanta laifuka, ICPC, ta gurfanar dasu a gabanta.
Rundunar Yansandan jahar Nassarawa ta sanar da kama wata mata yar shekara 29 mai suna Paulina Santos wanda ta hada baki da wasu miyagun mutane suka yi garkuwa da mahaifiyar kawarta.
Wani kwandastan mota mai shekaru 34 an kama shi a kan zarginsa da sace katin ATM din fasinja. Dolapo Pine a ranar Litinin ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke Tinubu a jihar Legas sakamakon kwashe N82,000 da yayi daga asu
Mazauna garin sun zargi dakarun rundunar sojin sama da kin kawo musu agaji yayin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai hari garin a makon da ya gabata. Da ya ke mayar da martani a kan zargin, Ibikunle Daramola, kakakin rundunar
Ranar Litinin mutanen jihar Borno sun tashi da azumi da addu’o’i don neman mafita daga Allah kan hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram da suka addabi mutan jihar.
Labarai
Samu kari