A labarin nan, za a ji cewa dalilin tsohuwar Firaminista da aka hambarar da gwamnatin ta, Sheikh Hasina, shugaban kasar Bangladesh ya yi murabus.
A labarin nan, za a ji cewa dalilin tsohuwar Firaminista da aka hambarar da gwamnatin ta, Sheikh Hasina, shugaban kasar Bangladesh ya yi murabus.
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Ibrahim Magu ya sake maida Jonah Jang da wani Ma’ajin Gwamnati gaban Alkali. Hukumar EFCC ta maida tsohon Gwamnan PDP ne bisa zargin da ake yi masa na sata.
Rahotanni sun kawo cewa an kama wani mutum mai shekara 42, Emmanuel Osiben kan zargin soke abokinsa mai shekara 38, Femi har lahira yayinda ya ke kokarin karban bashin naira 1,200 da ya ke binsa.
Rundunar yan sandan jahar Katsina a yammacin ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu ta baje gawawwakin yan bindigar da ta kashe a yayin wani arangama a Maraba Kankara da ke karamar hukumar Kankara na jahar.
Caro Nduti mazauniya Nairobi ce mai shekaru 38 a duniya. Ta ce babu abinda ba ta gani ba fannin aure. Ta ga soyayya, yaudara, cin amana da kuma cin zarafi. Amma babban laifinta shine yadda ta so shi da yawa...
Jami'ai daga kasar Saudi sun bukaci kama wata mawakiyar gambara a kan wata bidiyon waka da ta saki cikin kwanakin nan. A bidiyon wakar mai suna 'Yan matan Makka', mawakiyar mai suna Ayasel Slay a kasar Saudi din ta saka riga...
Babban kotun jihar Kaduna, a jiya ta aike wa shugaban gidan gyaran hali na jihar sammaci saboda hana shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), Ibrahim El- Zakzaky da matarsa, Zeenat ganin likitocin da suka zaba. Alkalin
A sakamakon rikicin kabilanci tsakanin makiyaya da manoma wanda ya sabbaba samun hare haren yan bindiga a wasu yankunan kudancin Najeriya, wata kabila dake jahar Delta ta haramta ciniki da cin naman shanu a tsakanin jama’anta.
Abu Ibrahim, wanda tsohon Sanatan Katsina ne ya fadawa Muhammadu Buhari abin da zai yi domin tarihi ya tuna da shi a lokacin da ‘Yan NCBSG su ka je Aso Villa.
Uwar jam’iyyar PDP ta yi kira ga kotun kolin Najeriya ta sake duba shari’ar zaben shugaban kasa tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da dan takararta Atiku Abubakar domin ta sake gudanar nazari game da hukuncin.
Labarai
Samu kari