Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Ganduje ya haramta wa almajirai bara a jihar Kano
Breaking
Yanzu-yanzu: Ganduje ya haramta wa almajirai bara a jihar Kano
daga  Aminu Ibrahim

A kokarin tabbatar da ilimin firamare da sakandare kyauta a jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya haramta wa almajirai bara a titunan jihar. Gwamnan ya sanar da hakan ne a ranar Talata yayin kaddamar da shirin ilimin farko

Da duminsa: AMCON ta kwace gida da kamfanin Buba Galadima
Da duminsa: AMCON ta kwace gida da kamfanin Buba Galadima
daga  Aminu Ibrahim

Jude Nwauzor, shugaban fannin sadarwar hukumar, ya bayyana hakan a wata takarda da ta fita a ranar Talata. Ya ce AMCON na bin Galadima da Bedko Nigeria Limited bashin kusan naira miliyan dari tara tun a 2011. Galadima da kamfanin