Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da shirin kafa kamfanin jirgin sama na kasuwanci mallakar jihar domin samar da ayyukan yi ga ’yan asalin Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da shirin kafa kamfanin jirgin sama na kasuwanci mallakar jihar domin samar da ayyukan yi ga ’yan asalin Kano.
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai ya ce rundunar sojin ta raba kawunnan kungiyoyin Boko Haram da na Islamic State of West African Province (ISWAP). Daily Trust ta ruwaito cewa Buratai ya fadi hakan
Wata ‘yar wasan kwaikwayo mai suna Anita Joseph wacce ta yi aure a ranar masoya ta duniya ta ba ‘yan mata shawara a kan su daina auren masu kudi. Su auri talaka wanda zasu yi kudin tare...
Adamu ya bayyana haka ne a ranar Talata, 25 ga watan Feburairu yayin zaman kwamitin majalisar wakilai dake kula da rundunar Yansandan Najeriya, wanda ya gudana da taken ‘Yadda za’a gyara rundunar Yansandan Njeriya.”
Dakarun rundunar Sojojin Najeriya sun kashe babban Alkalin kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Akalin Alkalai Muhammad Shuwa a yayin wani samame da suka kaddamar a yankin tafkin Chadi.
Majiyar ta shaidawa The Cable cewa an kashe shi ne da sauran kwamandojin a ranar 9 ga wtaan Fabrairu saboda sun gabatar da wata shawara da sauran 'yan kungiyar su ke ganin ba ta dace ba. Majiyar ta ce, "Idirisa ya fadawa dakarunsa
Mun samu labari cewa Mai girma Gwamnan Ondo, OluRotimi Akeredolu, ya ce goyon-bayan Shugaban kasa Buhari ya kawo sa kan mulki a zaben 2016.
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta gurfanar da Hajiya Aisha Wakili wanda aka fi sani da suna Mamar Boko Haram akan zarginta da laifi zamba na naira miliyan 42.
Bincike da aka gudanar ya nuna cewa matar mai 'ya'ya biyu da rabu da mijinta kafin ta shiga sana'ar na garkuwa da mutane kafin daga baya 'yan sandan 'B' Division Kontagora suka kama ta bayan wani ya tsegunta musu
Wata babbar kotun majistri dake zamanta a jahar Kano a karkashin jagorancin Alkali Aminu Gabari ta bayar da beli ga mutumin da ake tuhuma da kitsawa tare da watsa labarin auren shugaban kasa Muhammadu Buhari da ministocinsa Sadiya
Labarai
Samu kari