Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Tubabbun 'yan Boko Haram sun isa Maiduguri daga Nijar
Breaking
Yanzu-yanzu: Tubabbun 'yan Boko Haram sun isa Maiduguri daga Nijar
daga  Aminu Ibrahim

Tubabbun ‘yan Boko Haram da matansu da cikin kwanakin nan suka mika makamansu ga sojoji a jamhuriyar Niger sun isa Maiduguri, babbar birnin jihar Borno. Tsoffin ‘yan ta’addan sun isa filin sauka da tashin jirage na Miaduguri ne a