Amurka ta kakaba harajin 12.5% kan kayayyakin Najeriya bisa zargin gazawa wajen hana kayayyakin aikin tilas, yayin daTrump ya tsaurara matakan kasuwanci.
Amurka ta kakaba harajin 12.5% kan kayayyakin Najeriya bisa zargin gazawa wajen hana kayayyakin aikin tilas, yayin daTrump ya tsaurara matakan kasuwanci.
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya tarbi kimanin mutane 100,000 da suka sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyarsa a karamar hukumar Zurmi da Shinkafi na Jihar.
Akalla mutane 21 sun rasa rayukansu yayinda akalla 200 sun smau mumunan rauni yayinda rikici ya barke tsakanin mabiya addinin Islama da mabiya addinin Hindu a kasar Indiya.
Yayin da wasu su ka fara lissafin 2023, mun ji cewa watakila APC ta ba Gwamnonin Kaduna da Ekiti watau Kayode Fayemi da Nasir El-Rufai takarar Shugaban kasa.
Wata Hukumar Gwamnati ta kori mutum 34 daga aiki saboda a dauki ‘Diyar shugaban kasa aiki. Rahotanni sun ce hukumar PPPRA ta fatattaki Ma’aikata saboda Hadiza Buhari.
Yan ta'addan daular Islama a yankin Afrika ta yamma wato ISWAP sun kai mumunan hari garin Bambula a karamar hukumar Chibok inda sukayi awon gaba da kwamandan yan kato da gora wato JTF, Mohammed Abba.
Wani babban masani a fannin tattalin arziki mai suna Wilson Erumebor ya bayyana cewa yawan ‘yan Najeriya zai yi tashin gwauron zabi inda zai kai kusan miliyan 401 a shekarar 2050...
Wani mutum mai kokarin sakin matar shi ya ce yana zargin ta da zama mayya bayan duk kasuwancin shi ya fara tangarda bayan ya aureta. A wallafar da aka yi a Nairaland, mutumin ya rubuta cewa kasuwancin shi na tafiya dai-dai kafin..
An samu barkewar cutar coronavirus karo na farko a nahiyar Afirka. Ministan kiwon lafiya na kasar Algeria din ne ya sanar da cewa an samu mutum na farko mai dauke da mummunar cutar a kasar...
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu garba ya ce mazan da ke da mata daya na rayuwa ne a matsayin rabin mutane. Adamu Garba dai tsohon dan takarar shugaban kasa ne a karkashin jam’iyyar APC wanda ya ce gaskiya maza masu mace...
Labarai
Samu kari