A daure da ankwa a kan kujerar asibiti - Hotunan yadda aka yi shari'ar Metuh cikin shekaru 4
Bayan shari'ar da ta dau shekaru hudu ana yi a babbar kotun tarayya da ke Abuja, an yankewa Olisa Metuh, tsohon mai magana da yawun jam'iyyar PDP shekaru 39 a gidan gyaran hali a ranar Talata.

Asali: Twitter
Mai shari'a Okon Abang wanda ya zartarda hukuncin, ya yankewa Metuh hukunci laifuka bakwai dahukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) suka zargesa da su.

Asali: Twitter
Alkalin ya yanke cewa shekarun zasu tafi a tare ne, ma'ana Metuh zai yi shekaru bakwai ne a gidan gyaran halin.
Ga wasu hotuna daga cikin na shari'ar da ta kwashe shekaru 4 ana yi a babbar kotun tarayyar.

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng