Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Mugwayen mutanen da ke Najeriya sun ki mutuwa - Sanata Abaribe
Mugwayen mutanen da ke Najeriya sun ki mutuwa - Sanata Abaribe
daga  Aisha Musa

Sanata Enyinnya Abaribe, ya ce mugwayen mutane a Najeriya sun ki mutuwa yayinda kasar ke ci gaba da rasa salihan al’ummanta. Shugaban marasa rinjaye a majalisa ya fadi hakan ne a ranar Laraba, 26 ga watan Fabrairu, a wani taro.