Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Wani mutum ya kashe makwabcinsa dattijo a kan batan wayar hannu
Wani mutum ya kashe makwabcinsa dattijo a kan batan wayar hannu
daga  Mudathir Ishaq

Wani matashi mai shekaru 27 a jihar Ogun ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar. Ejike Okata ya yi sanadiyyar mutuwar makwabcinsa mai suna Obalende ne da ke Ijebu-Ode a jihar. A wata takardar da mai magana da yawun rundunar 'y