Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Coronavirus: Majalisar Wakilai za ta tafi hutun makonni biyu
Breaking
Coronavirus: Majalisar Wakilai za ta tafi hutun makonni biyu
daga  Aminu Ibrahim

Majalisar Wakilai na tarayya za ta dage zamanta na tsawon makonni biyu saboda fargabar yiwuwar yaduwar cutar Coronavirus a Majalisar ta tarayya. Majalisar ta cimma matsayar dakatar da zamanta ne bayan da Mista Josiah Idem ya gabat

Birnin Delhi ya zama mayankar al'ummar Musulmi a kasar Indiya
Breaking
Birnin Delhi ya zama mayankar al'ummar Musulmi a kasar Indiya
daga  Mudathir Ishaq

Kashe-kashen musulmai a kasar Indiya sakamakon hargitsi tsakanin Musulmai da mabiya addinin Hindu a kan wata doka ya kai rayuka 27 a birnin New Delhi a ranar Laraba. A yayin da babban birnin kasar Indiyan ke fuskantar hari mafi mu

'Yan bindiga sun kashe mutum 2 a Kano, sun raunata wasu 4
'Yan bindiga sun kashe mutum 2 a Kano, sun raunata wasu 4
daga  Aminu Ibrahim

The Nation ta gano cewa wadanda ake zargin 'yan bindigan ne sun isa garin ne a cikin mota misalin karfe 10.30 na dare inda suka kashe dan wani jigo a jam'iyyar PDP a garon da wata shugaban shiyya na PDP a Kano ta Arewa, Hajiya Bal