Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Likitocin jahar Kaduna sun fara yajin aikin sai baba ta ji
Likitocin jahar Kaduna sun fara yajin aikin sai baba ta ji
daga  Mudathir Ishaq

Kungiyar kananan likitoci a jahar Kaduna, watau Association of Resident Doctors, ta fara yajin aikin sai baba ta ji daga ranar Laraba, 4 ga watan Maris sakamakon zargin gwamnatin jahar da suka yi da rashin cika alkawari.

'Yan bindiga sun sace dalibai, malamai da masu gaji a Neja
Breaking
'Yan bindiga sun sace dalibai, malamai da masu gaji a Neja
daga  Aminu Ibrahim

'Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai mata biyar, malami daya da kuma masu gadin makarantar Tular Academy da ke Moruba a karamar hukumar Mariga da ke jihar Neja. Kwamishinan 'yan sandan jihar, ya bayyana hakan ne a yayin da Jami

Wani mutum ya kashe mace mai juna biyu da almakashi
Breaking
Wani mutum ya kashe mace mai juna biyu da almakashi
daga  Aminu Ibrahim

Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta damke wani mutum mai suna Hussain Zubairu a kan zarginsa da tek da kasha makwabciyarsa mai juna biyu. Ya kasha Bose Muhammed ne a kan yar rahsin jituwar da ta hada shi da ita. An gano cewa zubair