Shugaban Amurka Donald Trump ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan jagorancinsa wajen yaƙi da ’yan ta’adda, yana mai cewa Amurka za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da Najeriya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan jagorancinsa wajen yaƙi da ’yan ta’adda, yana mai cewa Amurka za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da Najeriya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace kansilolin a makon jiya. Kansilolin da aka sace sune kamar haka; Murtala Arzika na mazabar Gayari, Lawal AC Milan na mazabar Ubandoma
An yi nasarar dawo da wasu tsabar kudin Gwamnati da aka sace a N/Delta bayan Gwamnatin Buhari ta kawo tsare-tsare domin kawo karshen satar dukiyar kasa.
A yayin amsa tambaya daga manema labarai, kwamishinan ‘yan sandan jihar, Audu Madaki ya ce daga cikin wadanda ake zargin akwai wani dan sanda mai suna Abdulraza
A yau Laraba ne 11 ga watan Maris, majalisar dattawan Najeriya ta gabatar da kudurin da zai hana amfani da injin janareto a Najeriya baki daya...
Kasa da wata daya bayan hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arzki (EFCC) ta kama kwamishinan harkoki na musamman a Kano, Mukhtar Ishaq Yakasai, bisa zar
Wasu masu yiwa kasa hidima guda hudu da suke kan hanyarsu ta zuwa jihar Zamfara domin gabatar da ayyukan da aka rarraba musu, sun gamu da ibtila'i a hanya yayin da aka sace su a kan hanyar Funtua dake jihar Katsina...
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin Nasir El-Rufai ta alanta tunbukekken sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a matsayin sabon Cansalan jami'ar jihar Kaduna KASU.
Daya daga cikin matan korarren Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ta isa garin Awe, Ta isa garin da misalin karfe 11:15 na safe tare da yaran tsohon sarkin su 3
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya Nollywood ta bayyana cewa matukar abokin rayuwarta baya gamsar da ita a bangaren jima'i to lallai babu yadda ta iya illa ta fita taci amanarshi...
Labarai
Samu kari