Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja

Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja

A ranar Laraba ne rundunar 'yan sanda a Abuja ta yi bajakolin masu garkuwa da mutane da 'yan fashi da makami da jami'an tawagar yaki da fashi da makami (SARS) suka kama a jihohi daban - daban.

Daga cikin miyagun kayayyakin da aka samu a wurin masu laifin akwai bindigu 30 da suk hada da AK47 da kuma wasu na gida, carbi 1520 na alburusai, miyagun kwayoyi da kuma makudan takardun kudi.

Yayin bajakolin masu laifin, wasu daga cikinsu sun nuna yadda suke boye bindigu a jikin babur da mota yayin da za su fita ofireshon.

DUBA WANNAN: Badakala: CCB ta tattara sunayen hadiman Ganduje 11 da za ta gurfanar a gaban kotun CCTB

Da yake magana yayin bajakolin masu laifin, kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, DCP Frank Mba, ya ce rundunar 'yan sanda ba zata sassauta ba wajen yaki da rashin tsaro a cikin kasa.

Hotunan masu laifi da miyagun kayayyakin da aka samu tare da su:

Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Alburusai da kwansonsu da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Asali: Twitter

Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Rundunar 'yan sanda ta kama masu garkuwa da mutane
Asali: Twitter

Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Masu laifi
Asali: Twitter

Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Bindigu da alburusai da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Asali: Twitter

Hotunan bindigu, alburusai, kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane a Abuja
Kudi da kwayoyi da rundunar 'yan sanda ta kama tare da masu garkuwa da mutane
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel