Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Buhari da gwamnan Nasarawa sun saka labule a Aso Rock
Breaking
Yanzu-yanzu: Buhari da gwamnan Nasarawa sun saka labule a Aso Rock
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Nasarawa, Mista Abdullahi Sule suna ganawa a halin yanzu. Gwmana Sule ya iso fadar Aso Rock ne misalin karfe 10 na safe gabanin taron majalisar zartarwa na kasa da za a gudanar kamar