Gwamna Abdullahi Sule ya amince da fatattakar kwamishinoni shida a Nasarawa, yana mai cewa sauyin wani bangare ne na dabarun kara inganta aikin gwamnati.
Gwamna Abdullahi Sule ya amince da fatattakar kwamishinoni shida a Nasarawa, yana mai cewa sauyin wani bangare ne na dabarun kara inganta aikin gwamnati.
Gwamnatin tarayya ta buɗe tsarin neman bashin komfuta da wayoyi ga 'yan Najeriya ta CREDICORP da Ma'aikatar Sadarwa. Koyi hanyoyin cika fom da waɗanda suka cancanta.
El-Rufai ya ce, "Babban kotun ta yanke hukuncin cewa yana da 'yancin zuwa duk inda ya ke so, har da Kano amma ina tunanin yana son ya tafi Legas domin ya tarar
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta saki kimanin naira biliyan 285 don gudanar da manyan ayyuka dake zube a cikin kasafin kudin shekarar 2020 don amfani
Idan za’a tuna shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci bikin al’adun gargajiya na kamun kifi da noma da aka gudanar a garin Argungu na jahar Kebbi karo na far
Tubabben sarki, Malam Muhammadu Sanusi ya bar garin Awe da ke jihar Nasarawa. Ya bar garin ne tare da Malam Nasiru El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna a cikin mota d
A yau ne mahaifiyar tubabben sarki Sanusi II ta ziyarcesa a garin Awe da ke jihar Nasarawa inda ya samu mafaka bayan tube masa rawani da gwamna Abdullahi ganduj
A ranar Alhamis ne rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta kama wasu da ake zargi da addabar jihar a cikin kwanakin nan. Daya daga cikin wadanda ake zargin mai suna
Tubabben Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya jagoranci Sallar Jumaa yau a babbar Masallacin Awe, dake karamar hukumar Awe, jihar Nasarawa idan aka kaishi.
Kwamitin gudanarwa dake kula da hukumar tsaro ta farin kaya, Civil Defence, hukumar kashe gobara, Fire Service da hukumar kula da shige da fice, Immigration, wa
Korarren Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II na gabatar da hudubar Sallar Juma'a a garin Awe da ke jihar Nasarawa inda a nan ne aka ajiye shi bayan tsige shi.
Labarai
Samu kari