Shugaban Amurka Donald Trump ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan jagorancinsa wajen yaƙi da ’yan ta’adda, yana mai cewa Amurka za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da Najeriya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan jagorancinsa wajen yaƙi da ’yan ta’adda, yana mai cewa Amurka za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da Najeriya.
Kungiyar ECOWAS ta sake tabbatar da ƙaddamar da kuɗin ECO a shekarar 2027, tare da jaddada haɗin kan tattalin arziki da tsaro a yankin Yammacin Afirka.
Majalisar dattijan kasar nan ta fara yunkurin saka dokar daure duk wanda ke siya da siyar da injin samar da wutar lantarki na shekaru 10. Dokar na son hana shig
Wani fasto yayi wa tubabben sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, wanda ya isa filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas a sa’o’in ka
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa matarsa da suka yi aure shekarar da ta gabata, watanni biyu da suka wuce ta gudu ta barshi..
Hukumar gudanarwa ta jami’ar jihar Ekiti (EKSU) da ke Ado Ekiti, ta ce har yanzu dai tubabben sarki Sanusi Lamido ne shugaban gudanarwa na jami’ar duk kuwa da t
Imran Khan, wani matashi mai shekaru 30 a duniya, bayan dawowa daga aikin leburanci a ranar 24 ga watan Fabrairu, sai ya ci karo da 'yan banga a yankin arewa...
Lamido Sanusi y ace an tube masa rawani ne ba tare da an bi ka’ida ba kuma hakan ba zai sa ya dauka mataki a kan gwamnatin jihar Kano ba. Tsohon gwamnan bankin
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana tubabben sarki a matsayin gwarzon duniya wanda ya san kowa kuma akan san shi a duniya. El-Rufai wanda ya je Awe
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya isa filin tashi da saukan jirage na Murtala Mohammed da ke Legas a daren jiya daga Abuja bayan ya taso daga filin tas
Tsohon sarkin Kano, Malam Sanusi Lamido zai shugabanci lakcar yayen dalibai karo na 24 na jami’ar jihar Legas, cewar shugaban jami’ar jihar Legas, Farfesa Olanr
Labarai
Samu kari