Addu'ar da mahaifiyar Sanusi II ta zazzaga masa yayin da ta ziyarce shi (Bidiyo)

Addu'ar da mahaifiyar Sanusi II ta zazzaga masa yayin da ta ziyarce shi (Bidiyo)

A jiya Juma'a ne mahaifiyar Malam Muhammadu Sanusi Lamido II ta ziyarcesa a mafakarsa a garin Awe da ke jihar Nasarawa. Kafin zuwanta, an sake tsaurara matakan tsaro a garin don ta isa ne bayan Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya isa garin wajen abokinsa.

An ga mahaifiyar ta isa cikin wasu bakaken motoci tare da jami'an tsaro onda ta shiga har cikin gidan.

Daga nan kuwa sai suka fito tare da danta da kuma gwamnan jihar Kaduna don yi mata rakiya. Bayan zamnat a cikin motar ne ta daga hannu tare da kwarara masa addu'o'in fatan alkhairi da nasarori a rayuwarsa.

Bata yi kasa a guiwa ba sai da ta hada da shakikin abokinsa gwamnan jihar Kaduna.

Ga bidiyon:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel