Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Gwamnatin tarayya na shawaran rage kasafin kudin Najeriya na 2020 da N1.5 trillion daga N10.59 trillion zuwa N9.09 trillion.Ministar Kudi, kasafin kudi da shi
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci jama’ar kasar da su daina musafaha a tsakaninsu domin guje wa kamuwa da cutar Corona.
Gwamnatin jahar Legas ta sanar da dakatar da gudanar da sallolin Juma’a da taron bauta na Kiristoci a wani mataki na kokarin yaki da yaduwar mugunyar annobar Co
Wani tsohon direban tasi mai suna Ganiyu Adenekan, ya bukaci wata kotun gargajiya da ke zama a Ake, Abeukuta da ke jihar Ogun a kan ta tsinke igiyar aurensu mai
Rahotanni sun ce kishin kasa ta sa ‘Dan wasan Liverpool ya ba Sanagal tallafin Coronavirus. Sadio Mane ya taimakawa kasarsa ta Sanagal neda kyautar £41,000.
Hukumar shirya jarabawar neman gurbi a manyan makarantun gaba da sakandari, JAMB ta yi kira ga yan Najeriya da suka zana jarabawar da su duba sakamakon jarabawa
Shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole ya roki a yafewa juna bayan rigimar da te nemi ta barkewa APC. Oshiomhole ya bukaci a manta da abin da ya faru.
Khalifa Shehu Ahmad Tijjani Inyass ya bada sanarwar cewa an dage taron maulidi Shehu Ibrahim Inyass wanda kungiyar Majm'ul Ahbabu Shehu Ibrahim za ta shirya a
Kwamitin shugaban kasa dake yaki da yaduwar cutar Coronavirus ta kafa wata karamar kwamiti wanda za ta tattauna da shuwagabannin addinai daga bangarorin addinin
Labarai
Samu kari