Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku zai koma gida ranar Alhamis bayan kwashe kwanaki 87 rabonsa da taka jihar da yake jagoranta ba tare da baiwa mataimakinsa ri
Sanatan jamiyyar Young Progressives Party daya tilo a majalisar dattawan tarayya, Sanata Ifeanyi Uba, mai wakiltar Anambara ta kudu ya tsallake rijiya da baya a
Ma’aikatar lafiya ta jahar Katsina ta sanar da cewar sakamakon gwajin da aka yi wa wanda ake zargin yana dauke da cutar coronavirus a jahar ya nuna baya da ita.
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Alhamis, 19 ga watan Maris, ta dauki wasu matakai na hana yaduwar annobar cutar coronavirus da ta game kasashen duniya.
Gwamnatin jahar Neja ta yi umurnin rufe makarantun gwamnati da na kudi da kuma dukkanin makarantun gaba da sakandare a fadin jahar sakamakon annobar coronavirus
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da Ope Saraki, dan-uwan tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar addinin Musulunci ta Ansarud deen a Najeriya ta dakatar da Sallar Juma'a da manyan taruka a masallatanta da ke fadin kasar.
Babu wanda ya kaiwa tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jamiyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yayinda ya halarci wani
Fitaccen mawakin nan na Kannywood Naziru M. Ahmad wanda aka fi sani da sarkin wakar sarkin Kano, ya bayyana gaskiyar dalilin da ya sa ya ajiye mukamin nasa.
Labarai
Samu kari