Mohammed Manu Malala ya janye burinsa na neman gwamnan Gombe, ya kuma bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar PDP, Isa Ali Ibrahim Pantami, a zaɓen 2027
Mohammed Manu Malala ya janye burinsa na neman gwamnan Gombe, ya kuma bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar PDP, Isa Ali Ibrahim Pantami, a zaɓen 2027
Gwamnatin Tarayya ta karyata jita-jitar cewa Ministan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (mai ritaya), zai yi murabus, tana mai cewa labarin kirkirarre ne.
Hukumar jarrabawan Afrika ta yamma, WAEC, ta dage zana jarabawar wannan shekara na daliban sakandare da aka shirya yi ranar 6 Afrilu, 2020 sakamakon Coronavirus
Al’ummar jahar Kano, musamman matuka motoci sun bayyana farin cikinsu biyo bayan matakin karya farashin man fetir da gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin s
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta damke wasu ma'aurata da ake zargi da taimakawa masu garkuwa da mutane a yankin Ogori/Magongo da ke Kogi ta tsakiya. Kakakin r
Hukumar majalisar dinkin duniya dake kula da kiwon lafiya, watau World Health Organization, WHO ta bayyana cewa a yanzu haka tana aikin sarrafa wasu allurai gud
An mika wani dan Najeriya asibiti rai a hannun Ubangiji bayan ya sha magani ba bisa ka’ida ba don tsoron cutar Coronavirus. Wani mai amfani da kafar sada zumunt
gwamnatin ta bayar da umarnin rufe makarantun gwamnati da makarantun kudi a jahar har sai baba ta ji kamar yadda shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jahar, Onog
Uwar kungiyar likitocin Najeriya, NMA ta umarci yayanta a jahohin Kaduna, Gombe, Ribas da babban birnin tarayya Abuja da su janye yajin aikin da suka shiga domi
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada umarnin cewa duk wanda ya ki amincewa a duba zafin jikinsa yayin tantancewa don shiga, da ya koma gida. A wata san
Wata babbar kotun tarayya ce da ke Abuja a karkashin mai shari'a, Jastis Yusuf Halilu, ta yanke wa Ibrahim Wala, wanda aka fi sani da IG Wala, hukuncin daurin
Labarai
Samu kari