Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Gwamnatin Tarayya ta karyata jita-jitar cewa Ministan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (mai ritaya), zai yi murabus, tana mai cewa labarin kirkirarre ne.
Sauran ragowar manyan mutanen da suka halarci sallar Juma'a a Masallacin sun hada da babban darektan hukumar leken asiri ta kasa (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, da
A ranar Alhamis dinnan ne wata budurwa mai shekaru 20 daga jihar Anambra tayi kokarin kashe kanta bayan ta gano cewa saurayinta yana da aure. Budurwar ana...
Daga cikin matakan kare al’umma daga kamuwa da yada annobar coronavirus, gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da hana tarukan addini da manyan tarurruka a jahar.
Wata tsohuwa mai shekara 103 a kasar Iran ta warke bayan ta kamu da sabuwar cutar coronavirus, duk da hujjar da ya nuna cewa tsofaffi sun fi kasancewa a hatsari
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci kuma tsohon Shugaban hukumar Hisbah ta jahar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya yi martani a kan barkewar cutar corona.
Ofishin hukunta jama’a a kasar Saudiya ya bayar da umurnin kama wasu mutane biyu da suka bayyana a wani bidiyo inda suke dirkan maganin kashe kwayoyin cuta.
Hukumomi a asibitin FMC dake Keffi, jihar Nasarawa sun killace mutane biyar yan gida daya da ake zargin sun kamu da cutar Coronavirus da ta addabi kasashen duni
Masarautar Saudiyya ta hana shiga Masallatai biyu masu daraja na Makkah da Madina, fari daga ranar Juma'a, 20 ga Maris ga masu khamsu-Salawati cikin matakan
Wani shaida mai suna Sajan Jamilu Tanimu da ke aiki da ofishin ‘yan sanda a Zaria, ya labarta yadda takalman da aka bari a wajen da aka yi fasi da makami suka t
Labarai
Samu kari