Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Labari da dumi-dumi: An kama Obono-Obla a Abuja
Breaking
Labari da dumi-dumi: An kama Obono-Obla a Abuja
daga  Aminu Ibrahim

Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta ce ta kama tsohon shugaban kwamitin shugaban kasa na musamman a kan dawo da kadarorin gwamnati (SPIP) a ranar Juma'a a Abuja.

Kotu ta gayyaci Baban Chinedu kan zargin Kazafi
Kotu ta gayyaci Baban Chinedu kan zargin Kazafi
daga  Abdul Rahman Rashid

Sakamakon maganganun da Haruna Yusuf (Baban Chinedu) yayi wadanda a cikinsu yake zargin Ismael Naabba Afakallah da cinye kudaden marayu, hakan yasa shi Afakalla