Shugaba Donald Trump ya bayyana mutuwar sojojin Amurka biyu a Jordan a matsayin abin bakin ciki, yayin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare kan Iran.
Shugaba Donald Trump ya bayyana mutuwar sojojin Amurka biyu a Jordan a matsayin abin bakin ciki, yayin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare kan Iran.
Iran ta kashe sojojin Amurka biyu a Jordan yayin da suke kare sansanonin Amurka daga hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuka da aka kai.
Oluchi Akabilo budurwa ce mai shekaru 20 wacce ake zargi da yunkurin kashe kanta bayan cin amanarta da saurayinta yayi. Saurayin dai sunan shi Chinedu kuma yana
Headkwatan tsaro ta Najeriya ta ce dakarun sojoji na Operation Hadarin Daji a baya-bayan nan ta kashe kimanin 'yan ta'adda 26 a wurare daban-daban a jihohin Zam
Hukumar jiragen kasan Najeriya NRC ta dakatad da jigilar fasinjoji a jiragen kasanta na Abuja zuwa Kaduna, Legas zuwa Ibadan da sauran sassan tarayya daga Litin
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk, ya dage daurin auren diyarsa saboda annobar Corona virus da ta Najeriya da duniya gaba daya. Ya bayyana hakan
Wani dan kwarya-kwaryan wasan kwaikwayo ya faru a yau ranar Juma'a a ofishin Hukumar Kula da Shige da Fice na Najeriya inda wata mata 'yar asalin kasar China ta
Julian Peter budurwa ce mai shekaru 29 'yar asalin kasar Kenya wacce aka haifa babu mahaifa kuma da koda daya a jikinta. Ta bayyana labarinta wanda ake samun sh
Abdullahi Umar yaro ne karami mai shekaru hudu a duniya. An haife shi ne babu hannaye kwata-kwata. Ya fara gwagwarmaya ne tun lokacin da yake karamin shi. Bayan
Masu babur din haya a ranar Juma'a sun bankawa ofishin jami'an kiyaye hadurra kan titi (FRSC) wuta a garin Bida na jihar Neja. Hakan ya biyo bayan zargin hukuma
A yau dai mako daya cif kenan da tubabben sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya isa jihar Legas bayan barinsa garin Awe na jihar Nasarawa. Jaridar Daily Trust ta
Labarai
Samu kari