Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun sake kamuwa da Coronavirus, 30 kenan a Najeriya

Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun sake kamuwa da Coronavirus, 30 kenan a Najeriya

A yau Lahadi, gwamnatin tarayya ta sanar da cewa na samu karin mutane uku masu dauke cutar coronavirus (COVID-19), yanzu adadin masu cutar a Najeriya 30

Hukumar takaita yaduwar cututtuka (NCDC) ta sanar da hakan da safiya Lahadi a shafin raayi da sada zumuntarta na Tuwita.

Jawabin yace “An tabbatar da mutane 3 sun kamu da cutar COVID19 a Legas Najeriya.“

“Biyu matafiya ne daga kasar waje kuma dayan ya kwasa ne a jikin wani.“

“A yanzu dai 22 ga Maris, akwai mutane 30 da suka kamu a Najeriya kuma babu wanda yayi wafati.“

“Don sanin adadin wadanda suka kamu da cutar, ku garzaya http://covid19.ncdc.gov.ng“

Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun sake kamuwa da Coronavirus, 30 kenan a Najeriya

Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun sake kamuwa da Coronavirus, 30 kenan a Najeriya
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel