Fitaccen masanin Musulunci a Amurka, Farfesa John Esposito, ya rasu yana da shekaru 86 bayan kwashe shekaru yana kare Musulunci da yaki da kyamar addini.
Fitaccen masanin Musulunci a Amurka, Farfesa John Esposito, ya rasu yana da shekaru 86 bayan kwashe shekaru yana kare Musulunci da yaki da kyamar addini.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci masu sukar ayyukan hanyoyi a garuruwan Abuja, yana mai cewa zai yi murabus idan an tabbatar da bayanansa ba daidai ba ne.
Shugaban hukumar kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Mele Kyari ya sanar da cewa hukumar mai kula da man fetur da iskar gas za ta bayar da gudunmawar dallar
Kamfanin jirgin sama na Dana Air ya bayar da jirgi, ma'aikata da duk wani abu da ake bukata ga gwamnatin Najeriya a kokarin da kamfanin yake na taimakawa wajen.
Gwamnatin jahar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya, ta sanar da rufe iyakokinta duk a kokarinta na daukar matakin hana yaduwar coronavirus.
Hukumar shirya zabukan kananan hukumomi ta jahar Ondo, ODIEC ta bayyana cewa babu gudu babu ja da baya game da gudanar da zabukan kananan hukumomin da ta shirya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjinawa manyan yan Najeriya da kungiyoyi da suka tashi tsaye wajen yaki da annobar Covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus
Yayin da annobar nan ta Coronavirus ta ke jikkata Mutanen kasar Sifen. Wasu Likitocin Kungiyar Barcelona sun kamu, amma ba a san ainihin halin da su ke ciki ba.
Labari da duminsa: Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da bukatar da aka shigar na sake duba shari'ar kujerar gwamna, yan majalisar dokokin tarayya da na jiha a ji
A jiya Alhamis ne wata kotun majistire dake Iyaganku, jihar Oyo, ta bayar da umarnin tsare wasu mutane uku da suka yiwa abokinsu dukan tsiya da har ya kai shi..
Matakan hana yaduwar muguwar coronavirus da gwamnatin tarayya ke dauka a kasar nan suna da yawa kuma a halin yanu har sun kai gidajen gyaran hali. A cikin wanna
Labarai
Samu kari