Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da aikin feshi na musamman a cikin hanyoyin kariyar shigar COVID-19 jihar Kano. A takardar da sakataren
Wasu da ake tunanin 'yan bindiga ne sun sace Ango da abokanansa guda biyar akan hanyar Wukari-Ibi dake jihar Taraba a jiya Juma'a da yamma, mutanen yankin sun..
Kungiyar likitoci ta kasar Italiya sun tabbatar da mutuwar likitoci 51 da suka mutu baki daya bayan sun kamu da cutar Coronavirus. Likitocin sun mutu ne...
Sarkin Gargajiya na Owerre dake karamar hukumar Nsukka cikin jihar Enugu, Igwe Emeka Ugwu ya shawarci gwamnatin tarayya da ta nemi taimako daga wajen masu...
Hukumar Sojin Najeriya ta bayyana cewa hare-haren jirgin sama na rundunar Operation Lafiya Dole, ta kai ya yi sanadin halakan yan kungiyar tada kayar bayan Boko
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyana shirinta na janye duka mutanen ta baki daya daga Najeriya duk kuwa da rufe tashi da saukar jiragen sama da gwamnatin kasar...
Ministan Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya alanta cewa shi da takwarorinsa ministoci sun sadaukar da kasha 50 cikin 100 na albashin watan Maris domin t
Sakamakon gwaji ya nuna cewa Likita daya da ungozoma biyu sun kamu da cutar Coronavirus a wani asibiti cikin birnin tarayya Abuja. Sahara Reproters ta ruwaito.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya bayar da gidanshi dake Presidential Hilltop, Abeokuta, cikin jihar Ogun domin a mayar da shi cibiyar...
Labarai
Samu kari