Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawan Amurka, Chuck Schumer, ya ragargaji Donald Trump kan yakin Amurka da Iran. Ya ce ba za su amince ba.
Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawan Amurka, Chuck Schumer, ya ragargaji Donald Trump kan yakin Amurka da Iran. Ya ce ba za su amince ba.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
ASUU ta sake jan kunnen gwamnati a kan damfarar 'yan Najeriya ta hanyar cakuda kudin da aka ware don shirin bayar da tallafi da kudaden gudunmawa da aka samu do
An samu tashin hankali a jihar Anambara yayinda aka nemi mutumin farko da ya kamu da cutar Coronavirus a jihar aka rasa. Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Naj
Ma’aikatan asibitin koyon aiki na Jami’ar jihar Legas sun kebe daga Jama’a saboda rigakafi daga cutar Coronavirus. Shugaban asibitin LASUTH, Tokunboh Fabamwo.
A wani atisayen da rundunar soji ta gudanar a kauyen Sarwa da ke karamar hukumar Isah a jihar Sokoto, sojoji sun kashe gagararren mai safarar bindigu da ake kir
Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Ganduje ta ce za ta rage fe wasu daga cikin kasuwannin da ke jihar tare da tsananta dokar hana shiga
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya bayyana cewa mutumin da ke dauke da cutar coronavirus a jihar Kano ya je sallar Juma'a a Masallaci. Wannan lama
Da ya ke magana da manema labarai a gidan gwamnatin jihar Bauchi, gwamnan ya ce halin da ya tsinci kansa a ciki ya sauya rayuwarsa har abada. Gwamnan ya mika go
Kwaskwarimar da Ministar kudi ta yi wa kundin kasafin Najeriya ya jawo rabuwar kai a Majalisar Tarayya bayan annobar COVID-19 ta taba tattalin arzikin Duniya.
Wani dan sanda da ke aiki a Okota da ke Oshodi, karamar hukumar Isolo da ke jihar Legas ya shiga hannun hukuma bayan an gano ya karba cin hanci daga masu ababen
Labarai
Samu kari