Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Yakubu Dogara ya musanta rahotannin cewa zai fice daga APC saboda tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai tabbatar da goyon bayansa ga Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Duk da annobar COVID-19 Gwamnan Najeriya yi ki haramta yawace-yawace. Gwamna Ben Ayade ya ce idan ya ce kowa ya zauna a gida wasu ba su da hanyar cin abinci.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnati za ta cigaba da rabon kudi da kayan abinci ga gajiyayyu da talakawa yayin da ya kara wa’adin dokar ta-ba
An sake samun mutum 2 da suka kamu da cutar Corona wato Covid-19 a jihar Kano, bayan sakamakon gwajin da akayi musu wanda ya tabbatar da cewa suna da cutar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kara umurtan mutan jihar Abuja, Legas da Ogun su kara zama a gida na tsawon makonni biyu domin takaita yaduwar cutar Coronavirus.
A makon jiya ne Buratai ya sanar da komawarsa yankin arewa ta gabas bayan rahitotanni sun bayyana yadda sojojin kasar Chadi, a karkashin shugaban kasarsu, Idris
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da sallamar karin wasu mutane 6 da suka samu warkewa daga cutar covid-19, kamar yadda gwamnan jihar, Babajide Sanwoolu, ya sanar
Kudin da gwamnatin tarayya za ta kashe domin baiwa yan Najeriya kyautan wutan lantarki na tsawon watanni biyu da tayi alkawari zai kai akalla biliyan N109.8bn.
Jami'an hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC, sun shawarci tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya killace kansa bayan gwajin da akayi.
Kwamitin ko-ta-kwana dake yaki da yaduwar Coronavirus a jahar Kaduna ta bayyana cewa akwai yiwuwar samun ninkawar adadin masu dauke da cutar a jahar Kaduna sabo
Labarai
Samu kari