Yakubu Dogara ya musanta rahotannin cewa zai fice daga APC saboda tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai tabbatar da goyon bayansa ga Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Yakubu Dogara ya musanta rahotannin cewa zai fice daga APC saboda tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai tabbatar da goyon bayansa ga Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Likitoci sun bayyana cewa za a iya yada cuta mai toshe numfashi wato Coronavirus (COVID-19) ta hanyar fitar da iska daga dubura wato tusa, Vanguard ta ruwaito.
Jam’iyyun siyasa da yan takararsu sun kashe kimanin naira miliyan 800 a kararrakin zaben da suka shigar kotun koli, inda suka bukaci a sake duba hukin kotun.
An kashe tsohon shugaban karamar hukumar Ganye na rikon kwarya, Sabastine Kaikai a sa'o'in farko na ranar Talata. 'Yan bindiga ne suka je had gidan tsohon shuga
Kwamishanan kiwon lafiyan jihar Anambara, Dakta Vincent Okpala, a ranar Litin ya bayyana cewa mutumin da yawo Coronavirus jihar kuma ya gudu daga baya ya shiga
An sallami tsohon dan kwallon kungiyar Manchester United, Marouane Fellaini daga asibitin kasar China inda ya yi jinya bayan kamuwa da annobar Coronavirus mai t
Da yake tabattar da aukuwar lamarin, kwamishinan watsa labaru na jahar Ondo, Donald Ojogo ya bayyana cewa matashin dan bautan kasa ne, kuma likita ne......
Bisa la'akari da yanayin fama da annobar cutar covid-19 da ake ciki, jaridar ta zargi Buratai da sabawa umarnin hukuma na nesanta da saka takunkumi domin rufe
An tattaro cewa dakarun sojoji sun tsare ababen hawa da dama, musamman motocin haya da ke cike da fasinjoji da manyan motocin daukar kaya a tashar binciken.
Tun bayan bullar annobar nan mai toshe numfashi, watau Coronavirus, an samu sauye sauye da dama a al’amuran duniya gaba daya, wanda ya sauya salon tafiyar da hi
Labarai
Samu kari