Janar Yakubu Gowon ya ce marigayi Muhammadu Buhari ya mulki Najeriya cikin adalci, ba tare da fifita wani yanki ba, yana bai wa dukkan jihohi kulawa iri ɗaya.
Janar Yakubu Gowon ya ce marigayi Muhammadu Buhari ya mulki Najeriya cikin adalci, ba tare da fifita wani yanki ba, yana bai wa dukkan jihohi kulawa iri ɗaya.
Cibiyar Takaita Yaduwar Cututtuka ta Najeriya, NCDC, a jiya ta tabbatar da sabbin mutane 3O da suka kamu da coronavirus a kasar wadda hakan ya kawo jimillar mas
A cewar hukumar IMF, Najeriya za ta samu kanta cikin matsin lambar tattalin arzikin da ba ta taba gani ba, a daidai lokacin da ake fama da annobar COVID-19.
Dan majalisar wakilai mai suna Abubakar Lado Abdullahi Suleja ya ce shi da sauran 'yan majalisar wakilai sun hakura da albashinsu don yakar COVID-19 ne ba don s
Sakataren dindindin a maaikatar lafiya na jihar, Dr Abubakar Ayinla ya karyata jita-jitar a ranar Talata 14 ga watan Afrilu yayin taron kwamitin yaki da COVID-1
Ya kuma yi kira ga sauran mutane su tuba su dena aikata zunubai su rungumi sharia irin ta musulunci muddin suna son su kasance cikin lafiya.Ga dai abinda wani
A kalla gidaje 700 ne suka lalace a yayin da gobarar da ta tashi a sansanin yan gudun hijira da ke karamar hukumar Mafa na jihar Borno. Sakataren gundunmar, Moh
A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sandan Najeriya na kasa, Frank Mba, ya fitar a ranar Talata, ya ce Fatima ta na safara tare da boyewa 'yan ta'adda
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya taya jama’an garin Chibok alhinin cika shekaru 6 tun bayan da mayakan Boko Haram suka sace yan matan.,
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane sha tara (19) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Labarai
Samu kari