Majalisar wakilai ta janye kudirinta kan batun kafa rundunar yan sandan jihohi bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da irinsa a zaman ranar Talata.
Majalisar wakilai ta janye kudirinta kan batun kafa rundunar yan sandan jihohi bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da irinsa a zaman ranar Talata.
Gwamnatin jihar Legas ta ce ta sake sallamar masu cutar Coronavirus takwas da suka samu waraka a asibitin jinyar cututtuka dake unguwar Yaba ta jihar a yau.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya mika ta’aziyyarsa ga kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a kan mutuwar surukarsa, Mildred Bisalla.
Alkalumma daga kamfanin dillancin labaru na AFP sun bayyana cutar Coronavirus ta kashe fiye da mutane 120,000 zuwa karfe 12 na ranar Talata, 14 ga watan Afrilun
Wata kotun majistri dake zamanta a garin Osogbo na jahar Osun ta tura wani mutumi Akinloye Saheed zuwa gidan kaso biyo bayan wani rubutun karya da yayi a kan Co
Gwamnatin Ukraine ta sa kudi a binciko maganin Coronavirus, an sa tukwuicin $1m amma ba a bayyana yadda za a samo kudin da za a biya wanda ya gano wannan magani
Kakakin ministar jin dadin da walwala, Salisu Na'inna Dambatta, ne ya sanar da haka a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Talata. Dambatta ya bayyana cewa za a
An sassauta dokar fitan ne domin mutane su samu damar siyan kayayyakin abincin da za su ajiye a gidajensu da sauran kayayyakin amfani kafin a ci gaba da dokar.
Shugaban tawagar wakilan EU, Ambasada Ketil Karlsen, ne ya sanar da hakan yayin ziyarar da suka kai wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a fadarsa ranar Talata.
A cewar wani jawabi da ministar jin dadi da walwala, Sadiya Umar Farouq, ta fitar ranar Talata, ta bayyana cewa an janye shirin daga jihohin ne saboda saba ka'i
Labarai
Samu kari