Majalisar wakilai ta janye kudirinta kan batun kafa rundunar yan sandan jihohi bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da irinsa a zaman ranar Talata.
Majalisar wakilai ta janye kudirinta kan batun kafa rundunar yan sandan jihohi bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da irinsa a zaman ranar Talata.
Kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Ibrahim Balarabe Abdullahi, ya ce gwamnan jahar, Abdullahi Sule, ya ba yan majalisar dokokin jahar su 24 motocin Hilux
Gobara ta tashi a hedikwatar hukumar yi wa kasuwanci rijista ta kasa (CAC) da ke unguwar Maitama a birnin tarayya, Abuja. SaharaReporters tarawaito cewa wutar g
A ranar laraba ne gwamnatin jihar Legas ta sanar da mutuwar wani majiyanci daya sakamakon muguwar annobar coronavirus. Kamar hyadda jaridar The Nation ta wallaf
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad, a gaggauce ya bayar da umarnin dakatar da cire duk wani kasafi daga cikin albashin ma'aikata a jihar.
An sake samun karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a jahar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jahar ce ta bayyana hakan a shafin twitter a yau Laraba.
Gwamnatin jahar Kaduna ta bayyana cewa ta sallami mutum daya cikin marasa lafiya shida da suka kamu da cutar COVID-19, daga cibiyar kula da wadanda suka kamu.
Rahotanni sun kawo cewa shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede ya warke daga cutar coronavirus, bayan anyi masa gwaji sau biyu.
Bello El-Rufai ya sha alwashin shiga kotu da ‘Dan Jaridar Premium Times. A Osun kuma mun ji cewa an kama Kansilan Odo Otin da ke sukar Gwamnan Jihar ta Facebook
A yayin da dokar kulle ta ci gaba a jihohin Abuja, Ogun da Legas, wasu bidiyo sun fara yawo a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon dai an ga wasu mayunwatan
Labarai
Samu kari