Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi maraba da Kelmi Jacob Lazarus, tsohon ɗan takarar gwamnan SDP a zaɓen 2023 na Gombe, bayan ya koma cikinta.
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi maraba da Kelmi Jacob Lazarus, tsohon ɗan takarar gwamnan SDP a zaɓen 2023 na Gombe, bayan ya koma cikinta.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar cafke wani dan ta'addan ISIS a Borno. Ana ci gaba da gudanar da bincike.
Gwamnatin tarayya ta ce babu daya daga cikin ma'aikacin lafiyar kasar China da suka zo a makon da ya gabata mai dauke da cutar coronavirus. A ranar Larabar mako
An kammala shirin gurfanar da mayakan kungiyar Boko Haram guda 58 gaban wata kotun kasar Chadi domin fuskantar tuhume tuhumen ta’addanci da gwamnatin kasar ke z
Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana sakamakon gwajin da aka masa a kan annobar Coronavirus a shafinsa na kafar sadarwar zamani na Faceboo
Ma'aikatar lafiya a jihar Kano ta sanar da mutuwar mutum na farko da aka tabbatar da cewa ya na dauke da kwayar cutar covid-19. Ma'aikatar lafiyar ta sanar da
Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya bayar da wannan shawara ne a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Laraba a Legas. Ya ce za a iya biyan kudi kai tsaye zuwa
A ranar Laraba ne dumbin mata da matasa su ka mamaye titunan karamar hukumar Sapele domin nuna fushinsu a kan sanarwar karin wa'adin sati biyu don cigaba da zam
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane34 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Laraba
An samu wata kamara dirama a cikin wata kotun majistare dake jihar Osun. Wani wanda ake zargi da cin zarafi ne ya yi tari yayin da ake karanto mishi laifukansa.
Babban malamin Musulunci kuma Shugaban darikar Tijjaniya a Najeriya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewar a jahar Bauchi zai gudanar tafsirinsa na azumin bana
Labarai
Samu kari