Labarai

Labarai Zafafan Labaran

COVID-19: Mutum 3 sun sake rasuwa a jihar Legas
Breaking
COVID-19: Mutum 3 sun sake rasuwa a jihar Legas
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wasu mutum 3 masu cutar coronavirus. Kwamishinan lafiya na jihar, Akin Abayomi ne ya sanar da labarin a ranar Asaba

Yanzu-yanzu: An birne marigayi Abba Kyari a Abuja
Breaking
Yanzu-yanzu: An birne marigayi Abba Kyari a Abuja
daga  Mudathir Ishaq

Abba Kyari, marigayin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, an birne shi a Abuja. A ranar Juma'a, fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sa

Takaitaccen tarihin marigayi Abba Kyari
Breaking
Takaitaccen tarihin marigayi Abba Kyari
daga  Mudathir Ishaq

Abba Kyari haifaffen dan kabilar Kanuri ne daga jihar Borno da ke Arewaci maso gabas din Najeriya. Ya samu karatun firamare da na sakandare a jihar Borno. Ya yi