Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci hukumomin Najeriya da su gaggauta cafke Nafiu Bala Gombe kan ikirarin cewa ya daura sunayen 'yan takara a shafin hukumar INEC.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci hukumomin Najeriya da su gaggauta cafke Nafiu Bala Gombe kan ikirarin cewa ya daura sunayen 'yan takara a shafin hukumar INEC.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
Za ku ji irin fadi-tashin da Abba Kyari ya yi domin kare Najeriya daf da zai mutu. Abba Kyari ya taimakawa Gwamnan Bauchi lokacin da su ke jinyar Coronavirus.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 86 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Lahad
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanare da kulle karamar hukumar Kazaure bayan tabbatar da samun bullar annobar cutar covid-19 a karamar hukumar ranar Lahadi. Gwamnan
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abba Kyari ya rasu a ranar Juma'a amma an birne shi a safiyar Asabar. An birne shi ne a makabartar Gud
Babban sakataren ma'aikatar lafiya ta kasar Uganda ya bayyana cewa mutanen da aka killace a waje daya a kasar na neman juna don jima'i da juna. Kamar yadda babb
Shugaban 'yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau yana tunanin yada makamai tare da mika kansa ga gwamnatin Najeriya, majiya mai karfi ta sirri daga yankin Are
Hukumar Lafiya ta Duniya, ta yi nazari gami da hangen nesa a kan yiwuwar nan gaba Afirka ka iya zama cibiyar cutar coronavirus, wadda ta yiwa duniya kawanya.
Kusoshin gwamnati a Najeriya sun fara tumke damarar yadda za a rarraba hasken lantarki ga 'yan kasar kyauta har na tsawon watanni biyu domin kawo masu sauki.
A yayin da cutar covid-19 ta zamto ruwan dare a fadin duniya, masana kimiyya a kasar Australia sun ce sun gano yadda garkuwa jiki ke tasiri wajen yakar cutar.
Labarai
Samu kari