Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a fita duba watan Safar a kaladandar Musulunci bayan kammala watan Muhammar na 1448 da ya yi daidai da 2026.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a fita duba watan Safar a kaladandar Musulunci bayan kammala watan Muhammar na 1448 da ya yi daidai da 2026.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
Manyan shugabannin kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da ISWAP sun sheka lahira sakamakon ruwan wutan da dakarun Operation Lafiya Dole suka yi musu ta sama a Dur
Wani mara lafiya dan shekara 45 a duniy wanda ya dawo Najeriya daga kasar Indiya ya kwanta dama a jihar Legas bayan fama da cutar Coronavirus na tsawon makonni.
Majiyoyi daga rundunar sojin Najeriya a jiya ta tabbatar da cewa, sakamakon hari babu kakkautawa da rundunar ke kaiwa mayakan ta'addanci na Boko Haram da ISWAP
Shugaban kungiyar likitocin Najeriya, NMA, reshen jahar Sakkwato, Dakta Sani Abubakar ya sanar da kamuwarsa da annobar Coronavirus kamar yadda sakamakon gwaji y
Wasu mayakan kungiyar Boko Haram sun kai samame a kauyen Buni Gari na jahar Yobe inda suka kashe wani matashi dan sa kai, suka kuma tafi da wata mata mai dauke
Rahotanni sun ce an kama Abiodun ne a mashayar yan wiwin dake titin Araromi dake Igbogbo, inda Yansandan suka binciko wasu makamai tare da buhunan wiwi a wurin.
Hukuma ta ce bincike ya nuna Maza sun fi Mata kamuwa da Coronavirus a kasar nan. An gano hakan ne bayan an yi wa mutane 8, 003 gwajin cutar COVID-19 a watanni 3
Gwamnan jahar Borno, Umara Babagana Zulum, a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, ya yi umurnin rufe jahar a wani kokari na hana yaduwar annobar coronavirus.
A kalla mutum 150 ne suka rasa rayukansu tsakanin ranar Juma'a da Asabar na makon da ya gabata a garin Kano. Wannan tururuwar birne jama'ar ne ya saka tsananin
Labarai
Samu kari