Ministan ayyuka, David Umahi ya fito ya yi magana kan mutuwar wata ma'aikaciyar jinya a gidansa. Ya ce iyalan marigayiyar za su shigar da kara a kotu.
Ministan ayyuka, David Umahi ya fito ya yi magana kan mutuwar wata ma'aikaciyar jinya a gidansa. Ya ce iyalan marigayiyar za su shigar da kara a kotu.
Labarin da ya zo shi ne kamfanin Dangote ya sanya ladan ₦500,000 ga duk wanda ya ba da rahoton amfani da motocin safararsa ta hanyar da ba ta dace ba
Shugaba Buhari ya bayyana azumin shekarar 2020 a matsayin mai cike da kalubale, saboda ya zo a cikin annobar da ta yadu zuwa kasashen duniya 200, lamarin da ya
Gwamnatin jihar Filato ta tabbatar da bullar cutar a karona farko. Wacce ta kawo cutar jihar mace ce wacce ake zargin ta kwaso kwayar cutar daga jihar Kano inda
An fara gwada riga-kafin cutar Covid-19 a Oxford da ke Birtaniya a kan wasu mutum biyu. An fara gwajin riga-kafin cutar ne a kan wasu mutum biyu 'yan sa-kai. An
Hukumar tafiyar da babban birnin tarayya Abuja, FCTA, ta sanar da kama akalla mutane 500 da laifin yi ma dokar zaman gida saboda Coronavirus karan tsaye...
Wani ma’abocin kafar sadarwar zamani ta Twitter, @ParodySpokesman ne ya janyo hankalin rundunar Yansanda ga wannan bidiyon abin kunya bayan ya wallafa bidiyon a
Gwamnatin Tarayya ta ce kada mutane su tayar da hankulan su da hankulan game da fargabar da ake yi na yiwuwar Kungiyar Kwadaga na Kasa, NLC, za ta dauki mataki
Jami’an ‘yan sandan kasar Kenya sun kama wasu mutum 2 da suka tsere daga cibiyar killacewa a gidan giya. Kamar yadda BBC ta ruwaito, mutum 2 na daga cikin mutan
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na biyu, ya sanar da ganin watar Ramadana mai albarka a yau Alhamis, 29 ga watan Sha'aban 1441AH wanda yayi da
Sashen bincikan manyan laifuka na 'yan sandan jihar Legas da ke Yaba ta damke wata mata mai suna nene Steve a kan zarginta da ake da kashe mai aikinta mai suna
Labarai
Samu kari