Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Labarin da ya zo shi ne kamfanin Dangote ya sanya ladan ₦500,000 ga duk wanda ya ba da rahoton amfani da motocin safararsa ta hanyar da ba ta dace ba
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da al'ummar kasar ganin jinjirin watan Ramadana mai alfarma yau Alhamis, 23 ga Afrilu 2020, jaridar Al-Ekhbariya ta ruwaito.
Jakada Zhou Pingjian, shi ne ya gabatar da takardar banki mai dauke da shaidar wannan zunzurutun kudi zuwa ga babban kwamitin yaki da cutar corona na Najeriya.
Ministan kiwon lafiyan Najeriya, Osagie Ehanire,ya bayyana cewa Ma'aikatan asibiti 40 suka kau da cutar Coronavirus suka kamu da cutar a yayin ceto rayukan wasu
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya ce ya warke daga muguwar cutar coronavirus bayan gwaji har kashi biyu sun nuna babu cutar a tar
Babban jigon kwamiti na musamman a kan coronavirus da gwamnatin tarayya ta kafa, Dr Aliyu Sani, ya bayyana cewa masu yin gwajin COVID-19 a jahar Kano sun kamu.
Gwamna Ganduje yana cewa a yayin da wa'adin kujerar zai kare a watan Mayu na gobe, dokokin da hukumar ta tanada sun bayar da dama a tsawaita wa'adin shugabanta.
ECOWAS ta gudanar da taron ne domin tattaunawa a kan kokarin dakile yaduwar annobar covid-19 a kasashen da ke zaman mamba a kungiyar. A cikin wata sanarwa da hu
Sanarwar ta Tambuwal ya fitar da bakin Kakakinsa, Muhammad Bello ya ce wannan tsarin ciyarwar yana da banbanci da irin wanda aka yi a shekarun baya kamar yadda
Jihohin Najeriya na iya rasa kudin FAAC a Watan Yuni tun da mai ya karye a kasuwa. NGF ta ce watakila Jihohi ba za su samu kudi daga asusun gwamnatin tarayya ba
Labarai
Samu kari