Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Sanata Lindsey Graham ya yi martani cikin rashin tsoro ga barazanar Iran kwanaki biyar kafin rasuwarsa, bayan an nuna hotonsa a jana'izar Ali Khamenei.
Tun bayan bullar cutar Covid19 a birin Wuhan da ke kasar China a karshen shekarar 2O19, cutar ta cigaba da bazuwa a duniya kamar wutan dare inda ta ke ta kashe
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta tabbatar wa da kasar China cewa ba za ta lamunci wariya ko nuna hantarar banbancin launin jinsi ba daga kasarsu. A makonni
Wata budurwar 'yar sanda mai suna Lovender Elekwachi mai aiki a Eneka wacce ke kula da cunkoson shataletalen Eneka ta rasu bayan abokin aikinta ya harbeta. Elek
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya garkame karamar hukumar Safana babu shiga babu fita sakamakon samun bullar annobar Coronavirus a garin........
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Muhammad ya sanar da umarnin garkame wuraren bauta, wuraren taron jama’a da kuma kasuwanni a kokarinsa na dakile yaduwar cutar Corona
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron kungiyar hadin kan kasashen Afrika ta yamma a Abuja da aka yi a ranar Alhamis. Taron an yi shi ne ta bidiyon had
A cikin kokarin rage zafi ga jama'ar da aka kulle duk da za a fara azumin watan Ramadan mai alfarma, Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da fara
Jimillar mutanen da aka tabbatar su na dauke da kwayar cutar a Najeriya ya zama 981. A cewar NCDC, mutum 78 ne su ka kamu da kwayar cutar a Legas, 14 a Abuja
Gwamnatin tarayya ta ce ta koma jihar Kano don bada dauki gudun kada jihar ta zama wata cibiya ta yaduwar muguwar annobar. Sakataren gwamnatin tarayya kuma shug
Labarai
Samu kari