Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Sanata Lindsey Graham ya yi martani cikin rashin tsoro ga barazanar Iran kwanaki biyar kafin rasuwarsa, bayan an nuna hotonsa a jana'izar Ali Khamenei.
Tun bayan bullar kwayar cutar Coronavirus a garin Wuhan dake cikin lardin Hubei na kasar China a watan Disambar shekarar 2019 ne masana suke ta kokarin samar da
Shugaba Muhammadu Buhari ya fara nada Mr Adamu a matsayin minista ne a ranar 11 ga watan Nuwamban shekarar 2015 tare da wasu ministocin 35 yayin da shugaban ya
A halin yanzu dai an samu bullar cutar covid-19 a jihohi 27 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda alkaluman Hukumar NCDC suka tabbatar.
Majalisar Koli ta Alkalan Najeriya, NJC, ta dakatar da alkalai biyu tare da bayar da shawarar yi musu ritayar dole na dindinin bayan samunsu da saba dokokin aik
Allah ya yi wa babban jami’in tsaron Bola Tinubu, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Lati Raheem rasuwa. Ya kasance babban amintaccen Tinubu.
Rahotanni sun bayyana cewa, cibiyar dakile yaduwar cututtuka a Najeriya , NCDC, ta tura wata tawagar kwararru 17 zuwa jihar Kano domin tunkarar annobar corona.
Likitoci sun ce azumi mai tsayi na rage karfin garkuwar jiki, saboda haka sun shawarci mutane su ci abinci da kyau da shan ruwa mai yawa a lokutan buda baki.
Jagoran tawagar yaki da COVID-19 a Kano, Dr Tijjani a ranar Juma’a, ya bayyana cewa gwamnati na aikin bibiyan sama da mutane 259 cikin 300 da suka yi mu'amala.
Babban jami'in hulda da al'umma na rundunar sojin, Air Commodore Ibikunle Daramola, shi ne ya bayar da wannan sanarwa a ranar Laraba, 23 ga watan Afrilun 2020.
Labarai
Samu kari