Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Neja ta sanar da kama wata mata mai suna Fatima Sani mai shekaru 37 wanda take zargi da kashe uwar mijinta yar shekara
Rahotanni sun bayyana cewa bayan shafe tsawon makonni karo na farko an samu bullar cutar korona a jihar Nasarawa da ke yankin Arewa ta Tsakiya a kasar Najeriya.
Daya daga cikin yaran marigayi shugaban ma’aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abba Kyari mai suna Aisha, ta bukaci masu suka da su bar mahaifinta ya huta.
Allah ya yi wa tsohon kakakin majalisar jihar Jigawa, Adamu Ahmed rasuwa. Kamar yadda wani rahoto da jaridar Daily Post ta wallafa ya bayyana, tsohon kakakin ma
A jiya ne gwamnatin jihar Kaduna ta sake sauya salon bude jihar na kwanaki biyu don siyayya kafin a ci gaba da zaman gida. Daga yanzu za a dinga bude jihar ne a
Mutane 109 sun mutu a jumhuriyar Dominican bayan sun sha wani jiko da sunan maganin COVID-19. Da dama sun sha jikon wanda aka yi da rake, da sunan na hana cutar
A jiya ne Bola Tinubu ya yi magana game da kamuwa da COVID-19 bayan mutuwar Dogarinsa Tunde Latif wanda aka yi tunanin hawan jini da ciwon sukari su ka kashe sa
Femi Falana ya bukaci Buhari ya fadawa Duniya sanadiyyar mace-macen Kano. Gawurtaccen Lauyan ya ba Ministan lafiya kwana 7 ya fadi dalilin mace-macen da ake yi.
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 84 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Litinin.
Labarai
Samu kari