Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Likafar annobar cutar coronavirus dai na ta kara ci gaba a Najeriya duk da irin kai komo da mahukuntan lafiya ke yi a kasar wajen dakile yaduwar cutar a kasar.
Dakta Baloni ta bayyana cewa an mayar da almajiran zuwa cibiyar duba cututtuka ma su yaduwa, wacce ke zaman cibiyar killacewa ta jihar Kaduna. Kazalika, ta sana
Wani magidanci dan shekara 45, Kolese Womiloju tare da dan sa dan shekara 25, Taiwo sun fada hannun hukuma bayan an same su da laifin kashe wani matashin dan Fu
Mun samu rahoton cewa, mahukuntan lafiya a jihar Kano sun sanar da karin mutane biyu da cutar korona ta hallaka a jihar. Cutar ta kashe mutum uku kenan a jihar.
Fitacciyar jarumar wasannin Najeriya, Adunni Ade ta ba mabiyanta mamaki a shafin soshiyal midiya, bayan ta fito ta yi magana a kan wani bangare na rayuwarta.
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta samu nasarar cafke mutum daya cikin mutane biyun da suka tsere bayan gwaji ya tabbatar da sun harbu da kwayoyin cutar corona.
Hukumomi a babban birnin tarayya Abuja, sun hukunta wasu limaman masallatai da fastocin da suka karya dokar hana taron jama’a a kokarin gwamnati na yakar corona
Dazu nan Sanata Rabiu Kwankwaso ya aikawa Shugaban kasa takardar musamman game da annobar COVID-19. Tsohon Gwamna Kwankwaso ya bayyana wannan ne a shafinsa.
Mun samu cewa a ranar Lahadi wasu manyan mutane biyu a jihar Kano sun rasa rayukansu sanadiyar wata bakuwar cuta da hakan ya sake jefa tsoro a zukatan al'umma.
Labarai
Samu kari