Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
An cakuda mutane da dabbobi domin yin basaja wajen shigar da su jihar Kaduna. Wannan ba shine karo na farko da aka samu mutane a boye a cikin manyan motocin dak
Shugaban kwamitin shugaban kasa dake yaki da annobar COVID-19, wanda aka fi sani Coronavirus, Dakta Sani Aliyu ya rasa mahaifinsa, Alhaji Aliyu Daneji a Kano
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta ce ta fara fuskantar barazanar karancin gadajen kwantar da wadanda suka kamu da cutar Korona a jihar Legas.
Gwamnatin tarayya ta umarci ma'aikatan gwamnati daga mataki na 14 zuwa sama da su koma bakin aikinsu a ranar Litinin mai zuwa. A wata takarda da shugaban ma'aik
A safiyar yau Alhamis ne aka tabbatar da rasuwar tsohon babban manajan tsohon bankin Arewa, Rufa'i Abdulmalik. Ana zargin cutar coronavirus ce ta kashe shi. Wat
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce karyewar da farashin danyen mai ya yi a yanzu a kasuwar duniya wani alheri ne ga kasar Najeriya a fakaice.
Wani mutum mai shekara 25 ya rasa ransa sakamakon annobar coronavirus a jahar Lagas. Kwamishinan lafiya na jahar, Farfesa Akin Abayomi, ne ya bayyana hakan.
Ba kamar yadda aka bada dalilin mutuwar Shehun Bama na jihar Borno, Alhaji Kyari El-Kanemi ba, jaridar SaharaReporters ta gano cewa annobar COVID-19 ce ta kashe
A halin yanzu an samu bullar cutar coronavirus a jihohi 35 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda kididdigar alkaluman NCDC ta tabbatar.
Labarai
Samu kari