Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da sanarwar gargadi kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 26 na Najeriya. Ta bayar da shawarwari.
Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da sanarwar gargadi kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 26 na Najeriya. Ta bayar da shawarwari.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta roki Burna Boy, Davido da sauran manyan mawaka da su ba da ta su gudunmawar wajen taimakawa talakawa.
Kamar yadda hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta NCDC ta bayyana, an samu karin mutum 238 wadanda aka tabbatar da sun kamu da cutar korona a Najeriya a rana
Kwamitin yaki da cutar coronavirus ta jihar Kano ta ce nan ba da dadewa ba za ta wallafa hotunan mutum biyu da suka tsere daga cibiyar killacewa bayan an tabbat
Gwamnatin tarayya ta kirayi masana kimiya da masu bincike a kasar nan da su gaggauta fara bincike domin gano maganin gida da zai magance annobar cutar korona.
Mammalakin kamfanin sadarwan DAAR, masu tashar talabijin AIT da rediyon Raypower, Cif Raymond Alegho Dokpesi, da iyalansa sun kamu da cutar nan ta Coronavirus.
Gotel Communications kamfani ne da ke watsa labarai a ta rediyo da talabijin da ke watsa labarai daga Yola, babban birnin jihar Adamawa kamar yadda SaharaReport
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu ya sanar bude sabon asibitin killace masu fama da cutar Coronavirus a unguwar Gbagada yau Juma'a, 1 ga watan Mayu, 2020.
Majinyata 26 ne da suka yi jinyar cutar Korona aka sallama daga cibiyar killacewa ta jihar Legas. Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ne ya sanar da hakan a
A yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan wanda zai zamo sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa 'yan majalisar zartarwa na neman a zabi daya daga cikinsu.
Gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da kamuwar sabbin mutane tara da cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus (COVID19) a ranar Juma'a, 1 ga Mayu, 2020.
Labarai
Samu kari