Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta kai wani harin ban mamaki kan tashar jiragen ruwan Duqm inda kadarorin Amurka suke.
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta kai wani harin ban mamaki kan tashar jiragen ruwan Duqm inda kadarorin Amurka suke.
Kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG) ta soki gwamnatin jihar Katsina kan tsare Dr. Bashir Kurfi. Ta bayyana cewa 'yan bindiga ya kamata a rika yaka.
Abdulkadir Ibrahim, shugaban sashen yada labarai na NEMA a yankin arewa maso gabas, ne sanar da mutuwar Ahmed yayin ganawarsa da kamfanin dillancin labarai na
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, a halin yanzu ta mayar da hankali a kan jihar Kano saboda matsalolin da suka yi wa jihar dabaibayi sanadiiyar annobar korona.
Gwamnatin jihar Zamfara ta killace iyalan marigayi sarkin Kaura Namoda, Alhaji Ahmad Muhammad Asha. An yi wa fadar sarkin da wasu manyan sassa na jihar feshi.
Biyo bayan rasuwar sa a wani halin sarkakiya ne mataimakin, Goodluck Ebele Jonathan ya dare madafan iko, kamar yadda kundin tsarin mulkin Najeriya ta tanada.
Abdullahi ya ce kwalejin ta dauki wannan mataki ne don bayar da gudunmuwarta don rage yaduwar cutar Coronavirus a Najeriya tare da kawo karshen sa a kasar.
A bangarensa, Hashim Imamudeen, shugban riko na kwamitin, ya ce gwamnatin jihar ta samar da kayayyakin kare kamuwa da cuta, PPE, takunkumin fuska da magunguna.
Wasu masu dauke da cutar korona da ke jinya a cibiyar killacewa ta Kwadon da ke karamar hukumar Yamaltu Dena ta jihar Gombe sun fito zanga-zanga a ranar Talata.
Hukumar yaki da rashawa ta sha alwashin ci gaba da shari'ar da shigar a kotuna daban-daban a kan wadanda ta ke zargi da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Hon. Mansur Soro ya rabawa manyan APC kudi da abinci a Darazo da Ganjuwa. ‘Dan majalisar ya raba buhunan abinci ne ga wadanda ba su da karfi a Kauyukan na sa.
Labarai
Samu kari