Malamin addini mai neman takarar gwamnan Kano a ADC, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce rashin abokan aiki ne ya hana Cristiano Ronaldo tabuka abin kirki a kofin duniya.
Malamin addini mai neman takarar gwamnan Kano a ADC, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce rashin abokan aiki ne ya hana Cristiano Ronaldo tabuka abin kirki a kofin duniya.
Wani Shehi a Kano ya na neman alfarmar kyale Bayin Allah su je sallar Juma’a. Abdallah Gadon Kaya ya na ganin idan za a iya fita kasuwa, a kyale ayi sallah.
Da ya ke tabbatar da hakan ga gidan talabijin na Channel a ranar Laraba, shugaban kungiiyar ma'aikatan lafiya ta jihar Kano, Murtala Isa Umar, ya ce wadannan ma
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu, ya sanar da labarin sallamar masu jinyar cutar Coronavirus 37 yau Laraba , 6 ga watan maris, 2020 a jiharsa kadai.
Shugaban karamar hukumar Hadejia ta jihar Jigawa, Alhaji Abdullahi Maikanta a ranar Laraba ya ce mace-macen da ake fuskanta a jihar bashi da alaka da COVID-19.
Wasu hare - hare da aka kai a kananan hukumomin Faskari da Sabuwa a jihar Katsina sun yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar. An harbi shugaban 'yan sanda na karama
A kalla matafiya 150 da suka hada da almajirai aka kama a manyan motocin uku a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a yau Laraba, suna kokarin shiga jihar Kaduna
Tun a ranar Talata 28 ga watan Afrilu, kwamitin zartarwa na Asusun Lamunin ya amince da bukatar gwamnatin Najeriya bayan da ta nemi tallafin kudin har $3.4bn.
Yarinya mai shekaru shida wacce take diya ga mutum na farko da ya kamu da cutar korona a karamar hukumar Kazaure ta jihar Jigawa ta kamu da cutar, cewar Punch.
Yan Najeriya sun yi ca kan mai magana da yawunsa shugaban kasa, Femi Adesina a kafafen raayi da sada zumunta kan maganar isgilin da ya yiwa wani yan Najeriya.
Labarai
Samu kari